Mahaifi Ya Sassari Likita Da Adda Bayan Rasuwar Dansa A Asibiti


Wani mutum mai suna Gabriel ya sassari wata ma’aikaciyar lafiya da adda a asibitin Mother and Child da ke Akure, babban birnin Jihar Ondo, saboda rasuwar dansa mai shekara biya a asibitin.