Masha’Allah Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeery ta Haihu

 

Masha’Allah Tsohuwar Jarumar Kannywood Maryam Wazeery ta Haihu

Alhamdulillah! Tsohuwar Jaruma Maryam Wazeery (Laila Labarina) Matar Tijjani Babangida Ta Haihu. Jarumar Wacce Ta Aure Tsohon Dan Wasan Nigeria Wato Tijjani Babangida. Allah Ya Sauketa Lafiya.

Ta Wallafa Hotunan Ne A Shafukan Sada Zumunta. Inda Take Taya Kanta Da Iyalanta Murnar Samun Qaruwar Diya Mace. Mai Suna Fadeela

Post a Comment

Previous Post Next Post