Hotunan da bidiyo Aure Ali Nuhu yata da kura a kafar sada zumunta…..

 

Hotunan da bidiyo Aure Ali Nuhu yata da kura a kafar sada zumunta…..

Turkashi Ganin wasu hotunan jarumin Kannywood Saki Ali Nuhu Muhammad yatada kura tundaga safiyar jiya laraba 9/2/2023.

Fitar hotunan na kafin Aure sun tada ce-ce ku-ce a kafar sada zumnta tun bayan ganin Ali Nuhu da wata matashiyar budirwa sunyi hotunan Amaren.

jaridar Hausa Daily News tayi kokarin jin ingancin wannan hotunan daga bakin jarumin kasan cewar ana samun wasu jarumai sunayin Aure surri in da muyi kokarin mu sameshi a waya hakan bai yiwu ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post