Abin da ya sa ake ganin Mata sun fi Maza samun kuɗi a Kannywood - Mai Sana'a.

 

Abin da ya sa ake ganin Mata sun fi Maza samun kuɗi a Kannywood - Mai Sana'a.

Abin da ya sa ake ganin Mata sun fi Maza samun kuɗi a Kannywood - Mai Sana'a


Mashahurin Jarumi kuma mai shirya fina-finan Kannywood Musa Maisana'a ya gargaɗi Matan masana'antar da su mayar da hankali kan inganta rayuwarsu.

Maisana'a ya bayyana halin da wasu Matan Kannywood ke tsintar kansu duk lokacin da aka daina yayinsu.

Post a Comment

Previous Post Next Post