Matashiyar jarumar kannywood wato Amal Umar tayi wata magana wacce a zahirin gaskiya da yawa wasu daga cikin yan kannywood basuji dadi ba domin kamar cin fuska ne amma ita kuma tayi ne domin a kullum butinsu shine su kawo gyara a wannan ma’aikata ta yadda zata samu cigaba.
Taci ita a yanzu bata goyon bayan duk wata mace wacce take da shirin shigowa wannan harka ta Film wanda aganainta kamar kaskancine kuma yanzu darajar ya mace shine gidan mijinta bata da wani waje wanda yakai wannan waje.
Ta bayyana haka ne a wata sabuwar hira da gidan jaridar BBC Hausa sukayi da ita wanda wannan jarumar ta dinga fadar wasu matsaltsalu wanda kannywood take fuskanta yanzu musamman daga wajen jama’ar gari sabuwa da irin kallon da ake musu na rashin fahimta