Idan Zantuna Na kashe Mutane Sama da Guda Goma Inji Wannan Dan Bindigan

 

Idan Zantuna Na kashe Mutane Sama da Guda Goma Inji Wannan Dan Bindigan


Acikin Wasu yan Ta’adda da SP Abdullahi Haruna kiyawa ya kama, akwai wani kasurgumi wanda aka tambayeshi akan cewa ko zai iya tuna mutane nawa ya kashe? Sai yabawa mutane amsa wacce ta Razana Mutane matuka.

Ga Videon nan a kasa ku danna ku Kalla, Kada Kumanta sai kun Danna Sau Uku ko sau 4 Sannan Zai bude👇👇👇👇.

Acikin Bayanan da Dan Ta’addan ya bayar ya bayyana cewa Akwai Wasu manya masu Daure musu gindi, Ku Saurara kuma ku kalli videon har karshe domin jin yanda ta kaya, allah yashiga tsakanin nagari da mugu

Post a Comment

Previous Post Next Post