Innalilahi Wani Film din da Jaruma Maryam Booth Tayi ya janyo Mata zagi
Jarumar Kannywood Maryam Booth tayi wani Film na Kudancin Nigeria wanda ake ganin ya saÉ“ama koyarwa Addini musulunci da kuma Al’adunmu na Hausawa
wannan Film din dai ya janyo ma jarumar suka sosai a wajen jama’a inda suke ganin cewa abinda jarumar tayi Sam sam ba dai dai bane
Ga Bidiyon Nan
