Lamarin, wanda ya auku ne a yau Lahadi a unguwar Kurna Babban Layi, bayan masallacin Amasco cacar baki ce ta hada su, inda daga nan ya zaro almakashi ya daba masa wuya.
Saidai kanin mamacin da ya yi kisan ya gudu ya bar gida kuma har yanzu babu labarinsa.