Qalu Innalillahi Wasu Mutanen Basa Jin Kunya Wajen Yin Bada’la Kalli Abunda Sukai a Cikin Bidiyon Nan Tabbas Babu Shakka Wannan Lamari Fa Abun Sai Dai Addu'a Kan.
Wani Bidiyo da Wasu Masoya Suka Saki ana Tsakada Azumi Yajawo Cece Kuce Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.
babu Shakka Jama'a Dadama Sunyi Tsokaci Akan Wannan Lamari Tabbas Inda Kowa Ke Fadin Abunda Sukai Bai Dace Ba Shin Mezaku lya Cewa Akan Wannan Lamari.
