Matashi ya kashe mahaifiyarsa sannan ya kwana 2 yana lalata da gawarta

 


Matashi ya kashe mahaifiyarsa sannan ya kwana 2 yana lalata da gawarta 


Matashi ya kashe mahaifiyarsa ya kwana 2 yana zina da gawarta


Wani matashi ya bayyana yadda ya kashe mahaifiyarsa sannan ya kwana biyu da gawarta a daƙi yana zina da gawar kafin daga bisani ya yanƙe farjinta ya kai wa boka don yayi masa tsafi dashi na kuɗi.

 

Matashin É—an shekara 18 mai suna Kingsley Akpobome Emobor, wanda É—an asalin garin Oghara dake jihar Delta ne ya aikata wannan ta’asar ce a gidan su dake garin Ikpoba-Okha Ologbo dake yankin Æ™aramar hukumar Ikpoba-Okha a jihar EDO.

 

Rahotanni sun ce asirin matashin ya tonu ne bayan da wani kawunsa yaga kwana biyu bai ga mahaifiyar matashin ba, saboda haka ya yanke shawarar ziyartar gidansu don ya je yaji ko lafiya, bayan isar sa gidan ke da wuya sai yaga gawarta kwance cikin jini har ta fara ruɓewa.

 

 

Bayan ganin wannan lamari ne sai ya fantsama cikin gari ya nemi taimakon jama’a domin su zo su ga halin da ya tsinci ‘yar uwarta shi a ciki, daga nan ne kuma aka shiga neman É—an ta don jin yadda aka yi aka haihu a ragaya.

 

Post a Comment

Previous Post Next Post