ALAMOMIN DA MACE ZATA FAHIMCI LALLAI TANA DA MATSALAR FITAR RUWAN NO-NO WATO (GALACTORRHEA)*


 Kin taba haihuwa, Shekarun ki nawa a duniya, Bayan wannan Awon na prolactin level din wane kuma Akai ❓


Ba lallai wannan alamar ya Zama alamun Matsala ba


 *ALAMOMIN DA MACE ZATA FAHIMCI LALLAI TANA DA MATSALAR FITAR RUWAN NO-NO WATO (GALACTORRHEA)*


- Fitar ruwan a nono kamar Madara alhali ba ciki ba goyo.


- Fitar Ruwan mama masu kauri


- Fitar Ruwa idan mace ta matsa ko aka matsa mamunan Daya ko duka.


- Rashin yin al'adar ko barkacewar al'ada.


- Zazzabi, Ciwon kai dama gani biji biji.


Duka wadannan suna daga cikin alamomin da mace zata gani tayi zargin ko tana da wanann matsalar.


Akwai shawar wari da magungunan Daya Dace ayi anfani dasu bayan anje anga likita. Mafiya yawa babban abunda yasa ba a samun nasara shine boye gskyar abunda ya faru ko abunda mace tasan tayi, taki bayani ko gaya ma likita gsky.


Musamman anfani da magungunan Hana daukan ciki, Shaye shayen wasu magunguna na daban da sauransu, Mace takanji nauyin fadin cewa nayi allura kaza ko Nasha magani kaza na aiki kaza Dan kada ayi Mata wata fassara kusan wannan shi yake haifar da Rashin nasarar maganin wannan matsalar.  

*Dr bin nagoma kimun magana private idan kinason lecture koyon zamantakewar aure da Kuma style na kwanciya 07038940349*

Post a Comment

Previous Post Next Post