Ikon Allah: Tafi Shekara 30 Amman Har Yanzu Batafi Tsahon Jarka Ba

 

Ikon Allah: Tafi Shekara 30 Amman Har Yanzu Batafi Tsahon Jarka Ba

Wata mata mai suna Uwamurera Beatrice yar shekara 30 da ke zaune a wani kauye a nahiyar Afirka ta bayyana yadda take matukar shan wahala yayin gudanar da rayuwar ta. Baya da mummunan yanayi da take shiga yayin hawa tsani.

Uwamurera, a zantawarta da kafar Afrimax English, ta kasa bayyana shekara nawa take da a duniya, kana ta kasa iya tuno wani lokaci da ta kasance tana yarinya.

A cikin hirar ta bayyana irin yadda nunfashi ke matukar wahalar da ita, kana da yadda hawa saman tsani ke zame mata jidali da tashin hankali, duba da yadda garin da take zaune yake da matukar kwazazzabai.


Post a Comment

Previous Post Next Post