Sun Shafe Sama Da Shekara 20 Suna Kwana A Rami, Karshe Kalli Abinda Ya Faru Da Su
Labarin matasan da suka shafe sama da shekara 20 suna rayuwa a rami rami da ke kurmugun jeji mai duhu ya bawa duniya tausayi kwarai da gaske, ya kuma sa wasu kuka.

Matasan da ko wannensu a ƙalla ya zarce shekara 30, sun shaidawa tashar Afrimax English yadda rabuwa da mahaifiyarsu ya jefasu wannan mummunan halin, inda ya sanya musu kadaici da kunci
