An Fake Da Hausa Fim Ana Iskanci Da Fasikanci A Kannywood

Wani matashi mai suna Falalu Lawal Katsina yayij bayani kan wani fim Hausa fim daya fito wanda ake fasikanci ciki.
Daga Falalu Lawan Katsina
Idan Kuka kalli Wannan Bidiyon a wani shiri mai dogon zango mai suna KAMSHIN MUTUWA za ku ga Yadda Wannan gayen ya sungumi Balagaggiyar Budurwa Ya É—ora ta a kafaÉ—a Wanda baki É—ayan kirjinta Yana Saman kafaÉ—arsa sannan hannunsa Yana dafe da mazannanta ( duwawu) wai da Sunan ya É—auki Gawa, wannan Sam Ba Koyarwar Addininmu ba ce Kuma ba al’ adar Bahaushe ba ce Kawai wani salon Iskancine irin nasu..